logo

HAUSA

An kyautata tsarin samar da wutar lantarki a Yinchuan

2023-06-06 08:38:21 CMG Hausa

A birnin Yinchuan, hedkwatar jihar Ningxia da ke arewa maso yammacin kasar Sin, an yi ta kyautata tsarin samar da wutar lantarki, lamarin da ya sanya birnin yana da kyan gani a lokacin dare. (Tasallah Yuan)