logo

HAUSA

Ga yadda na’urorin tawagar aikin likitanci ta kasar Sin suka samu amincewa daga wajen hukumar MDD dake Mali

2023-06-05 11:15:46 CMG Hausa

Ga yadda na’urorin tawagar aikin likitanci da kasar Sin ta tura wa kasar Mali karo na 10 domin tabbatar da zaman lafiya a kasar suka samu amincewa daga wajen hukumar MDD dake kasar Mali bayan da hukumar ta yi bincike kan ingancinsu a karo na biyu a wannan shekara. (Sanusi Chen)