Sana'ar kiwon raguna a lardin Sichuan
2023-06-05 11:31:59 CMG Hausa
Yadda ake kiwon raguna ke nan a gundumar Nanjiang dake birnin Bazhong na lardin Sichuan na kasar Sin, sana’a ce da ta taimaka gaya ga kyautatuwar rayuwar manoman wajen. (Murtala Zhang)