logo

HAUSA

Yadda kasar Sin ta harba kumbon Shenzhou-16

2023-05-30 11:33:50 CMG Hausa

Yadda kasar Sin ta harba kumbon Shenzhou-16 dauke da ‘yan sama jannati 3 cikin nasara a yau Talata ke nan, inda ake sa ran amfani da kumbon wajen gudanar da ayyukan gwaje-gwaje da dama cikin watanni 5.