logo

HAUSA

Askirim mai yaji a Chongqing

2023-05-29 11:41:24 CMG Hausa

Hotunan dake nuna wani sabon nau’in askirim da ake sayarwa yanzu a birnin Chongqing na kasar Sin ke nan, wanda ake sa masa yaji a kai. (Murtala Zhang)