Bikin baje kolin fasahohin tattara manyan bayanai
2023-05-29 10:52:50 CMG Hausa
Bikin baje kolin fasahohin tattara manyan bayanai na kasa da kasa na kasar Sin na shekarar 2023 da aka shirya a birnin Guiyang, fadar mulkin lardin Guizhou dake kudu maso yammacin kasar Sin. (Jamila)