logo

HAUSA

A ganinku, wadanne kasashe za su tabka dimbin asara a wannan yaki?

2023-05-29 08:59:19 CMG Hausa

Kawo yanzu, an shafe shekara 1 ko fiye ana gwabza yaki tsakanin Rasha da Ukraine. A ganinku, wadanne kasashe za su tabka dimbin asara a wannan yaki? Kuma wadannane kasashe mai yiyuwa za su ci gajiya? (Sanusi Chen)