Jihar Tibet ta samu yabo daga wajen kasashen ketare a fannin ci gaba mai inganci.
2023-05-25 18:37:23 CMG Hausa
A yayin da ake kokarin zamanantar da kasar Sin, jihar Tibet ma ta aiwatar da sabon ra’ayin neman ci gaba ta hanyar da ta dace, da gaggauta samun bunkasuwa mai inganci, don raya wata sabuwar jihar Tibet mai bin tsarin gurguzu irin na zamani, har ma ta samu yabo daga wajen kasashen ketare a fannin ci gaba mai inganci.