logo

HAUSA

Dora hoton hannu a tashar jirgin kasa karkashin kasa

2023-05-25 10:18:02 CMG Hausa

Fasinjoji suna iya shiga layin jirgin kasa karkashin kasa na Daxing dake birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin ta hanyar dora hotun hannu a jikin na’ura. (Jamila)