logo

HAUSA

Ministan harkokin wajen Sin ya gana da takwaransa na Habasha

2023-05-25 15:22:46 CMG Hausa

A yau Alhamis, ministan harkokin wajen kasar Sin Qin Gang, ya gana da mataimakin firaminista, kuma ministan harkokin wajen kasar Habasha, Demeke Mekonnen Hassen, a nan birnin Beijing.

Demeke Mekonnen Hassen na ziyarar aiki a kasar Sin daga jiya 24 zuwa 28 ga wata. (Fa’iza Mustapha)