logo

HAUSA

Girbin tafarnuwa

2023-05-24 21:37:55 CMG Hausa

Ga yadda manoma ke girbin tafarnuwa a gundumar Juye ta lardin Shandong na kasar Sin. Noman tafarnuwa yanzu haka ya kasance ginshikin samar da kudi ga manoman wurin.