Fuyang: ga danyun 'ya'yan itatuwa masu inganci da araha 2023-05-23 11:24:17 CMG Hausa Share Mazauna birnin Fuyang na lardin Anhui suna sayen danyun 'ya'yan itatuwa iri daban daban masu inganci da araha a shaguna. (Tasallah Yuan)