logo

HAUSA

Sana'ar kiwon kadoji a birnin Xuancheng

2023-05-22 11:06:31 CMG Hausa

Yadda ake kiwon kadoji ke nan a wani sansanin kiyaye kadoji dake birnin Xuancheng na lardin Anhui na kasar Sin. (Murtala Zhang)