logo

HAUSA

Ga yadda jiragen ruwan yaki guda biyu na kasar Sin suka kwashe Sinawa fiye da dubu daga kasar Sudan

2023-05-22 11:56:30 CMG Hausa

Ga yadda jiragen ruwan yaki guda biyu na kasar Sin suka kwashe Sinawa fiye da dubu daga kasar Sudan, bayan barkewar rikicin zubar da jini a tsakanin bangarori biyu na dakarun sojin kasar Sudan. (Sanusi Chen)