logo

HAUSA

Labaran wasu ma'aikata matasa biyu

2023-05-19 21:16:49 CMG Hausa

Daya daga cikin manyan manufofin kasar Sin shi ne neman kara inganta bangaren masana'antun kasar. Kuma domin cimma wannan buri, ana bukatar samun karin kwararrun ma'aikata, musamman ma matasa. A cikin shirinmu na yau, zan gabatar muku da labaran wasu ma'aikata matasa biyu masu kwarewar aiki. (Bello Wang)