logo

HAUSA

An bude cibiyar watsa labarai ta taron kolin Sin da kasashen yankin tsakiyar Asiya

2023-05-19 09:43:17 CMG Hausa

An bude cibiyar watsa labarai ta taron kolin Sin da kasashen yankin tsakiyar Asiya da za a gudanar a birnin Xi'an dake kasar Sin.