logo

HAUSA

Bikin baje kolin kayayyakin kiwon lafiya

2023-05-18 14:55:18 CMG Hausa

Bikin baje kolin kayayyakin kiwon lafiya na kasa da kasa na yankin Hong Kong na kasar Sin karo na 14 da hukumar raya cinikayya ta yankin ta shirya. (Jamila)