logo

HAUSA

Mummunar gobara a cibiyar birnin Wellington

2023-05-17 09:06:23 CMG Hausa

Wani gini mai hawa hudu dake cibiyar birnin Wellington na kasar New Zealand ya kamu da mummunar gobara, wadda ta haddasa mutuwar mutane 6.(Zainab Zhang)