Sansanin duniyar Mars-1
2023-05-17 14:40:24 CMG Hausa
Cibiyar horas da ‘yan sama jannati ta kasar Sin da cibiyar cudanyar kimiyya da fasaha ta kasa da kasa ta kasar Sin sun kafa sansanin duniyar Mars-1 a birnin Jinchang dake lardin Gansu na kasar, inda ake iya gwajin muhallin Mars. (Jamila)