Na’urar mutum mutumi ta masana’antu
2023-05-16 15:04:30 CMG Hausa
Ma’aikata suna tantance ingancin na’urorin mutum mutumi masu amfanin masana’antu a yankin kera na’urorin mutum mutumi dake birnin Zoucheng na lardin Shandong na kasar Sin. (Jamila)