logo

HAUSA

Cibiyar gwajin kimiyya a kauye

2023-05-15 16:37:24 CMG Hausa

An kafa cibiyar gwajin ilmomin kimiyya a kauyen Madian na titin Ping’an dake yankin Changqing na birnin Jinan dake lardin Shandong na kasar Sin. (Jamila)