Kamfanin kera agogo na SEA-GULL
2023-05-14 20:21:12 CMG Hausa
Ma’aikatan kamfanin kera agogo na SEA-GULL na birnin Tianjin na kasar Sin wanda aka kafa a shekarar 1955 suna shan aiki a cibiyar kera agogo da na’urori masu sarrafa kansu dake yankin tattalin arziki na filin jirgin sama na birnin. (Jamila)