logo

HAUSA

Ossougou Oyama Devlin Zion: “An ji tsaro a kasar Sin”

2023-05-12 16:30:42 CRI

Ossougou Oyama Devlin Zion, saurayi ne da ya fito daga kasar Gabon, wanda yau shekaru hudu ke nan yana dalibta a kasar Sin. A cikin shirinmu na yau, za mu gutsura muku labarinsa a kasar Sin.