Yanayin zafi mai tsanani da bala'in fari a kasar Spaniya
2023-05-10 20:30:38 CMG Hausa
Ana fuskantar yanayin zafi mai tsanani da bala'in fari a kasar Spaniya a kwanakin baya a jere. An ce, zafin da bala'in fari sun kasance matsayin koli a kasar tun bayan shekarar 1961.(Zainab Zhang)