logo

HAUSA

Aikin saka da na’ura mai sarrafa kanta

2023-05-10 10:30:50 CMG Hausa

Ana gudanar da aikin saka da na’urori masu sarrafa kansu a wani kamfanin saka dake birnin Wuxi na lardin Jiangsu na kasar Sin. (Jamila)