logo

HAUSA

Masu kashe gobara sun ilmantar da al'umma dangane da ilmin kashe gobara

2023-05-09 16:15:53 CMG Hausa

Masu kashe gobara sun ilmantar da al'umma dangane da ilmin kashe gobara a birnin Nantong na lardin Jiangsu da ke gabashin kasar Sin.(Tasallah Yuan)