logo

HAUSA

Cinikin wajen kasar Sin yana ci gaba da karuwa yadda ya kamata

2023-05-09 20:37:38 CMG Hausa

Babbar hukumar kwastam ta kasar Sin ta bayyana yau Talata cewa, karuwar cinikin waje na kasar a cikin watanni hudu na farkon shekarar bana ta kai kaso 5.8 bisa dari, kan na makamancin lokaci na bara, wato cinikin wajen kasar yana ci gaba da karuwa yadda ya kamata.