logo

HAUSA

Kiwon shanu da fasahar zamani

2023-05-09 10:30:19 CMG Hausa

Ana kiwon shanu da fasahohin zamani a yankin kiwon dabobbi na Jinyuhaorui dake birnin Wuwei na lardin Gansu na kasar Sin. (Jamila)