Wurin yawon shakatawa mai ban mamaki a lardin Hunan
2023-05-08 12:45:21 CMG Hausa
Nan wani shahararren wurin yawon shakatawa ne dake cikin wani babban kwari a lardin Hunan na kasar Sin, ciki har da wasu wasannin yawon bude ido masu ban sha’awa da jawo hankali. (Murtala Zhang)