logo

HAUSA

Taron koli kan yanar gizo na birnin Rio

2023-05-05 14:23:12 CMG Hausa

An rufe taron koli kan yanar gizo na birnin Rio dake kasar Brazil, inda mahalartar taron fiye da dubu 20 suka fito daga kasashe da yankuna fiye da 100.(Zainab)