Bikin baje kolin kayayyakin shige da fice na kasar Sin
2023-05-01 21:37:30 CMG Hausa
A yau ne aka kaddamar da mataki na uku na bikin baje kolin kayayyakin shige da fice na kasar Sin a karo na 133 da aka fi sani da Canton Fair, a birnin Guangzhou da ke kudancin kasar, bikin da ya samu halartar kamfanoni dubu 10.4, wadanda suka baje kolin kayayyakinsu ta fannonin tufafi, da jakuna, da takalma, da abinci, da magunguma da dai sauransu.