logo

HAUSA

Babbar na’urar huda

2023-04-28 14:38:18 CMG Hausa

An kammala aikin kera babbar na’urar huda mai tsayin mita 131 a birnin Changsha, fadar mulkin lardin Hunan na kasar Sin. (Jamila)