Ana gudanar da zango na biyu, na baje kolin kayayyakin da ake shigowa da fitarwa daga kasar Sin
2023-04-27 15:08:32 CMG Hausa
Ana gudanar da zango na biyu, na baje kolin kayayyakin da ake shigowa da fitarwa daga kasar Sin, wanda aka fi sani da suna “Canton Fair” karo na 133 a birnin Guangzhou da ke kudancin kasar Sin, baje kolin da ya samu halartar kamfanoni kimanin dubu 12.