Wasu abubuwan fashewa biyu sun tarwatse a wani ofishin ‘yan sandan Pakistan
2023-04-25 16:03:18 CMG Hausa
Wasu abubuwan fashewa biyu sun tarwatse a wani ofishin ‘yan sanda masu kula da harkokin yaki da ta'addanci a arewa maso yammacin kasar Pakistan. An tabbatar da rasuwar mutane a kalla 10, kuna Wasu 55 sun jikkata sakamakon fashewar.(Zainab Zhang)