logo

HAUSA

Aikin gona da na’urar zamani

2023-04-25 14:59:36 CMG Hausa

An kafa sansanin gwaji na shuka shinkfa a yankin Pengshan na birnin Meishan dake lardin Sichuan na kasar Sin, inda ake amfani da na’urorin zamani domin kyautata aikin. (Jamila)