logo

HAUSA

Shugabannin kogunan kasar Sin

2023-04-25 14:21:57 CMG Hausa

Yadda shugabannin kogunan kasar Sin ke duba kogunan da ke karkashin kulawarsu ke nan. Domin kare albarkatun ruwa ne gwamnatin kasar Sin ta kafa tsarin musamman na “shugabannin kula da koguna”, shugabannin da suka ba da babbar gudummawa wajen kare koguna daga gurbacewa. Ya zuwa karshen watan Yunin shekarar 2018, an nada “shugabannin koguna”na matakai daban daban sama da miliyan daya a kasar.