Karamin dakin adana littafi
2023-04-24 15:04:08 CMG Hausa
An kafa karamin dakin adana littattafai a tashar jirgin kasa dake karkashin kasa ta birnin Chongqing na kasar Sin, inda ake iya aron littattaifai ta hanyar dora wayar salula a kan hoton da aka shirya ba tare da biya kwabo daya ba. (Jamila)