Ga yadda ’yan kasar Türkiye suke layi domin kallon babban jirgin ruwa yaki na Anadolu
2023-04-24 09:48:36 CMG Hausa
Ga yadda ’yan kasar Türkiye suke layi, daga tashar ruwa ta Sarayburnu zuwa Ahırkapı dake birnin Istanbul, domin kallon babban jirgin ruwa yaki na dakon jiragen saman yaki samfurin TCG Anadolu, wato jirgin ruwan yaki mafi girma a kasar kawo yanzu. A ran 10 ga watan ne, aka shigar da jirgin rundunar sojin ruwan kasar Türkiye. (Sanusi Chen)