logo

HAUSA

Sayar da na’urorin zamani zuwa ketare

2023-04-23 14:41:50 CMG Hausa

Ana kera na’urorin zamani masu inganci a kamfanin Changrong dake yankin raya tattalin arziki da fasahohi na Beichen dake birnin Tianjin na kasar Sin domin sayar da su zuwa kasuwar ketare. (Jamila)