logo

HAUSA

Kamfanin GAC AION

2023-04-21 09:58:54 CMG Hausa

Ana kera motocin dake amfani da sabon makamashi mai tsabta a kamfanin AION na rukunin GAC a birnin Guangzhou, fadar mulkin lardin Guangdong dake kudancin kasar Sin. (Jamila)