logo

HAUSA

Bikin baje kolin mota na Guiyang

2023-04-18 08:57:42 CMG Hausa

An kaddamar da bikin baje kolin motoci na kasa da kasa na birnin Guiyang, fadar mulkin lardin Guizhou dake kudancin kasar Sin karo na 13 na shekarar 2023. (Jamila)