logo

HAUSA

Tashar nazarin sararin samaniya a doron duniya

2023-04-18 08:59:44 CMG Hausa

Ana gudanar da aikin gwaji a tashar nazarin muhallin sararin samaniya da aka gina a doron duniya a birnin Harbin, fadar mulkin lardin Heilongjiang dake arewa maso gabashin kasar Sin. (Jamila)