logo

HAUSA

Bikin baje kolin kirkire-kirkiren kimiyya na HK

2023-04-17 08:59:59 CMG Hausa

An kaddamar da bikin baje kolin na’urorin kirkire-kirkiren kimiyya na kasa da kasa a yankin musamman na Hong Kong na kasar Sin. (Jamila)