logo

HAUSA

Sojojin Ukraine ke nan a kan motar yaki kirar BMP-1

2023-04-17 09:30:21 CMG Hausa

Sojojin Ukraine ke nan a kan motar yaki kirar BMP-1 a wata hanyar dake kusa da garin Bakhmut, na yankin Donetsk,dake gabashin Ukraine a ran 13 ga watan Afrilu na shekarar 2023. (Sanusi Chen)