logo

HAUSA

Sana'ar tatsar nonon shanu a lardin Jiangsu

2023-04-17 11:58:14 CMG Hausa

Yadda ake kiwon shanu da tatsar nonon su ke nan a wata masana’antar tatsar nono dake birnin Nantong na lardin Jiangsu dake gabashin kasar Sin. (Murtala Zhang)