logo

HAUSA

Nan ba da jimawa ba za a mika babban jirgin ruwan daukar fasinjoji na farko da kasar Sin ta kera

2023-04-15 20:54:18 CMG Hausa

Kwanan baya, kamfanin CSSC na kasar Sin da kamfanin CMA CGM na kasar Faransa, sun rattaba hannu kan yarjejeniyar hadin gwiwa a hukumance, wadda ta hada da gina manyan jiragen ruwa guda 16, wadanda za su lashe kudi sama da dallar Amurka biliyan 3.1……