logo

HAUSA

Zanga-zanga a kasar Philippines

2023-04-12 16:13:36 CMG Hausa

Ga yadda jama'ar kasar Philippines suke yin zanga-zanga don nuna adawa da atisayen soja na hadin gwiwa a tsakanin Philippines da Amurka.(Zainab Zhang)