Rumfar shuka kayan lambu iri na zamani
2023-04-12 09:05:10 CMG Hausa
Manoma suna karbar tumatir a lambun shuka kayayyakin lambu iri na zamani da aka kafa a yankin aikin gona na zamani dake garin Yinshan na gundumar Zizhong ta lardin Sichuan na kasar Sin. (Jamila)