logo

HAUSA

Wuhan:An bude taron baje kolin lafiya na duniya na shekarar 2023

2023-04-11 08:51:15 CMG Hausa

Kwanan baya, an gudanar da taron baje kolin lafiya na kasa da kasa a birnin Wuhan nna lardin Hubei, wanda babban taken taron shi ne gina al'umma mai makoma ta bai daya ta fuskar lafiya da samun kyakkyawar makoma ta hanyar kimiyya da fasaha. (Tasallah Yuan)