Dandalin kiwon kifi samfurin Qiandong-2
2023-04-11 13:40:18 CMG Hausa
An kaddamar da dandalin kiwon kifi karkashin teku samfurin “Qiandong-2”, inda ake amfani da na’urorin zamani a tsibirin Lucu na gundumar Lianjiang dake birnin Fuzhou, fadar mulkin lardin Fujian na kasar Sin. (Jamila)